Browsing: Labaran Duniya
Labaran Duniya (World News)
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano dake arewacin Najeriya, ƙarƙashin jagorancin Darakta Alhaji Sani Anas, ta ce ta shawo kan…
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta bayana Dalilan yin Gwanjon motocin ta na aiki da…
Sojojin Nijeriya sun kashe ƙasurgumin ɗan bindiga Gwaska da wasu ‘yan bindiga 100 a Katsina
Sojojin Najeriya sun kashe ƙasurgumin ɗan bingida mai suna Gwaska a jihar Katsina tare da wasu 100 a wani harin…
An ga jinjirin watan Shawwal a Nijeriya da ke tabbatar da ƙarewar watan azumi na Ramadanan bana. Mai Alfarma sarkin…
Hukumar Kiyaye Haddura ta Kasa (FRSC) reshen Kano ta aike da jami’ai 1,889 domin gudanar da aiki na musamman a…
Gwamnatin jihar Kano zata binciki wani guri da take zargin ana aikin tashar saukar jirgin sama ba bisa ka’ida ba
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata gudanar da bincike bayan gano wani guri da take zargin ana yin aikin tashar…
Wasu ‘yanfashin daji sun kashe dakarun rundunar tsaron jihar Zamfara 10 a wani kwanton ɓauna da suka yi musu ranar…
Gwamnatin Kano ta bada umarnin binciko dalilin yankewa ma’aikatan jihar kudadensu na albashi
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayyana takaicinsa kan rahotannin da suka nuna ana rage albashin wasu ma’aikatan…
El Rufai ya ce kamawa da tsarewa harma da kuma azabtar da abokan adawar siyasa ba wani sabon abu ba…
Gwamnatin sojin ƙasar Niger ta tabbatar da cewa wani harin kwantar ɓauna da ‘yan ta’adda suka kai ya yi sanadin…
