Browsing: Labaran Duniya
Labaran Duniya (World News)
Wani sabon bincike da hukumar ƙididdiga ta ƙasa NBS, ta fitar ya nuna cewa mata a Najeriya sun fi maza…
Tsohon shugaban hukumar Alhazan Najeriya, Farfesa Abdullahi Saleh Pakistan ya bayyana dalilansa na ajiye aiki. Cikin sanarwarsa ta ajiye…
Gwamnan Jihar Abia, Alex Otti, ya sanya hannu kan Dokar Kula da Tsoffi wadda ke ba da gata na musamman…
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya nuna matuƙar alhini kan rasuwar aƙalla mutane 30 da suka mutu sakamakon mummunan…
Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano ta gana da shugabannin manyan kasuwannin jihar,…
“Shugabanci Amana Ne, Ba Tara Dukiya Ba” — Dr Getso Ya Yi Kira Ga Masu Nagarta Su Shiga Siyasa
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Dr Abdullahi Muhammad Getso, ya yi kira ga ‘yan Najeriya masu tarbiyya da nagarta da su…
Caca na ƙara yaɗuwa a tsakanin matasan Arewacin Nijeriya duk da haramci da gargadin addini, lamarin da ke jefa matasa…
Akalla jami’an rundunar ’yansandan Nijeriya 5,000 ake sa ran za su yi ritaya a shekarar 2026, in ji Mataimakin Kwamishinan…
Babban Kotun Jihar Bauchi mai lamba hudu, ta yanke wa wani mutum mai suna Mamuda Zakariyau hukuncin kisa ta hanyar…
Kotun majistire mai lamba biyu da ke Nomans Land a Kano ta bayar da belin Abubakar Ali da aka fi…
