Browsing: Bincike Na Musamman
Bincike Na Musamman (Special investigation)
Yayin da aka shiga wata na biyu a shekarar 2026, tuni gwamnonin jihohin Najeriya suka fara gudanar da wasu daga…
Shugaba Tinubu ya naɗa Sarkin Kano Aminu Ado Bayero a matsayin shugaban kwamitin ciyarwar Ramadan na Ƙasa
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, a matsayin Shugaban Kwamitin Ciyarwar Azumin…
Wata ƙungiya mai zaman kanta ta bayyana damuwa kan yadda yawaitar kananan yara masu rayuwar titi ke ƙaruwa a Kano,…
KANO: Farashin Kayan Masarufi Ya Yi Tashin Gwauron Zabi Gabanin Shigowar Azumin Ramadan
A daidai lokacin da ya rage ‘yan kwanaki kaɗan a shiga watan Ramadan mai alfarma, mazauna jihar Kano na fuskantar…
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Ambasada Ismail Abba Yusuf a matsayin sabon Shugaba kuma Babban Darakta na Hukumar…
Caca na ƙara yaɗuwa a tsakanin matasan Arewacin Nijeriya duk da haramci da gargadin addini, lamarin da ke jefa matasa…
Shalkwatar tsaron Najeriya ta tabbatar da fuskantar yunƙurin juyin mulki ga gwamnatin ƙasar a kwanakin baya, wanda ta ce ta…
Ƙaruwar farashin sayen damar shiga shafukan Intanet, wato data, na ci gaba da jefa ɗaliban da ke dogaro da karatu…
A wasu sassan Jihar Kano, fargaba na ci gaba da yaduwa a tsakanin al’umma, musamman mata masu zaman gida, sakamakon…
A wani yanayi da ba a saba gani ba, an shiga watan Janairu na sabuwar shekara, amma har yanzu yanayin…
