Close Menu
  • Labaran Duniya
    • Afrika
    • Turai
    • Asia
    • Arab
  • Rahotanni
  • Siyasa
  • Shirye-Shirye
    • Bincike Na Musamman
    • Shirye-Shiryen Radio
    • Shirye-Shiryen Siyasa
  • Wasanni
  • Bidiyo
  • Game da Mu
    • Tuntube Mu
    • Privacy Policy
Facebook X (Twitter) Instagram YouTube WhatsApp TikTok Telegram
WDN HAUSAWDN HAUSA
  • Labaran Duniya
    • Afrika
    • Turai
    • Asia
    • Arab
  • Rahotanni
  • Siyasa
  • Shirye-Shirye
    • Bincike Na Musamman
    • Shirye-Shiryen Radio
    • Shirye-Shiryen Siyasa
  • Wasanni
  • Bidiyo
  • Game da Mu
    • Tuntube Mu
    • Privacy Policy
WDN HAUSAWDN HAUSA
Home » Tsadar Data Ta Jefa Ɗaliban Karatu Daga Nesa Cikin Ƙunci A Najeriya ‎
Babban Labari

Tsadar Data Ta Jefa Ɗaliban Karatu Daga Nesa Cikin Ƙunci A Najeriya ‎

January 20, 2026
Facebook Twitter WhatsApp Email Telegram LinkedIn
images (1)

Ƙaruwar farashin sayen damar shiga shafukan Intanet, wato data, na ci gaba da jefa ɗaliban da ke dogaro da karatu daga nesa cikin mawuyacin hali, inda da dama ke korafin cewa hakan na kawo musu cikas wajen ci gaba da neman ilimi.

Wasu ɗaliban da wakilinmu ya zanta da su sun bayyana cewa tsadar data na hana su halartar darussan Intanet yadda ya kamata, tare da rage musu damar yin bincike, sauke littattafai da kuma shiga ajujuwan koyarwa ta yanar gizo.

‎Sanata Mas’ud El-Jibril Doguwa Ya Yi Allah-wadai Da Kashe Matar Aure Da ’Ya’yanta 6 A Kano ‎

‎“Da farko ina iya sayen data in yi amfani da ita tsawon mako, amma yanzu ko cikin kwanaki biyu ba ta kai ba,” in ji wani ɗalibi daga Jihar kaduna. Ya ƙara da cewa wannan yanayi na tilasta masa zaɓi mai wahala tsakanin sayen data da biyan wasu muhimman buƙatun rayuwa.

Wannan matsala na zuwa ne a wani lokaci da al’ummar Najeriya ke fuskantar matsin tattalin arziƙi, sakamakon hauhawar farashin kayayyaki da raguwar ƙarfin sayen kuɗi, lamarin da ya shafi yawancin iyalai da ɗalibai.

Masana harkar ilimi na gargaɗin cewa ci gaba da hauhawar farashin data na iya janyo koma baya a fannin ilimi, musamman ga matasa daga gidaje marasa ƙarfi, waɗanda ke amfani da Intanet wajen karatu, koyon sana’o’i da kuma samun ƙarin ilimi.

Suna kuma kira ga gwamnati da kamfanonin sadarwa da su samar da rangwame ko tsare-tsare na musamman domin tallafa wa ɗalibai, ta yadda tsadar data ba za ta zama shinge ga burinsu na samun ilimi ba.

Share. Facebook Twitter LinkedIn Telegram Email WhatsApp

Labarai masu alaka

Kashi 70 na laifukan da ake aikatawa a Kano sanadin shaye-shaye ne – Ƴansanda

April 25, 2026

Sarki Sunusi ya caccaki gwamnatin tarayya kan cigaba da ciyo bashi duk da janye tallafin mai

April 24, 2026

An tabbatar da naɗin Dr Muttaqha Darma a matsayin sabon ministan gidaje

April 24, 2026

El-Rufa’i ya sake zargin yunƙurin kama shi

April 21, 2026

Dole Najeriya ta samu tsaro – Babban hafsan tsaro

April 20, 2026

‘Ba zan ba ‘yan Najeriya kunya ba’ – Shugaba Tinubu

April 17, 2026
Leave A Reply Cancel Reply

SABBIN LABARAI

Babu ɓaraka ko rikici tsakanin Abba da Kwankwaso – Gwamnatin Kano

November 4, 202415

Fagen Wasannin DNN Hausa

October 22, 20248

Dorinar ruwa ta lakume mai gadin gidan gonar Sarkin Yauri na jihar Kebbi.

September 23, 20247

Zamu ba wa fannin lafiya fifiko fiye da komai a karamar hukumar Dala – Alh. Surajo Ibrahim Iman

December 20, 20246
SOCIAL MEDIA
  • Facebook
  • Twitter
  • Instagram
  • YouTube
  • TikTok
  • WhatsApp
  • LinkedIn
  • Telegram
KADA A BAKU LABARI
Afrika

Kashi 70 na laifukan da ake aikatawa a Kano sanadin shaye-shaye ne – Ƴansanda

By WafsymApril 25, 2026

Wani rahoton ‘yansanda ya bayyana cewa sama da kashi 70 cikin 100 na manyan laifuka…

Tsarin Tallafin Magani Na Hukumar KACHMA Na Neman Zama Matsala Ga Marasa Lafiya A Kano

April 2, 2026

Yunkurin Tsige Mataimakin Gwamnan Kano Da Matsayin Doka

March 11, 2026

RAHOTON MUSAMMAN: Tasiri Da Kalubale Rundunar Kano Neighbourhood Watch — Abin da Rahotanni ke Nuna wa Bayan Fara Aiki

March 9, 2026
© 2026 WDN HAUSA. Developed by: ENGRMKS & CO.
  • Facebook
  • Instagram
  • LinkedIn
  • Telegram
  • Twitter
  • Tiktok
  • Youtube

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.