Tsohon ɗantakarar shugaban Najeriya a zaɓen 2023 Peter Obi, da tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso sun koma…
Browsing: Siyasa
Siyasa (Politics)
Harin da wasu da ake zargin ’yan daba masu alaƙa da siyasa suka kai Kasuwar Siyar Da Wayoyi Ta Farm…
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar, ya ce ba zai sake neman takarar shugaban ƙasar daga 2027 ba. Ya ce…
Tsagin jam’iyyar ADC da tsohon shugaban majalisar dattawa, David Mark ke jagoranta, ya kori Nafiu Bala, wanda ake kallonsa a…
Tsohon mataimakin gwamnan Kano kuma tsohon ɗan takarar gwamnan jihar a jam’iyyar APC ya karɓi katin jam’iyyar ADC a hukumance,…
Gawuna ya sauka daga shugabancin kwamitin Gudanarwa na Bankin Lamuni na Tarayya. Gawuna ya ce murabus ɗin nasa ya fara…
Sheikh Dr. Isa Pantami ya buƙaci Malam Nasir El-Rufai da abokan siyasarsa su ajiye saɓanin da ke tsakaninsu, ya yi…
Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP a zaɓen 2023, Rabiu Musa Kwankwaso, zai koma…
Mataimakin gwamnan jihar Kano Arewa maso Yammacin Najeriya karkashin inuwar jam’iyyar NNPP Aminu Abdussalam Gwarzo yayi murabus. A cewar kafar…
Babbar Kotu a birnin tarayyar Najeriya Abuja, ta ba da umarnin kama shugaban tsagin jam’iyar PDP Tanimu Turaki. Jaridun ƙasar…
