Sojojin Najeriya sun kashe ƙasurgumin ɗan bingida mai suna Gwaska a jihar Katsina tare da wasu 100 a wani harin…
Browsing: Tsaro
Wasu ‘yanfashin daji sun kashe dakarun rundunar tsaron jihar Zamfara 10 a wani kwanton ɓauna da suka yi musu ranar…
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da tsohon Darakta janar na hukumar yi wa kasa hidima (NYSC), Birgediya Janar Maharazu…
Ana zargin Jami’an tsaro da harbe mutane huɗu tare da jikkata wasu 16, yayin atisayen rushe gine-gine da gwamnatin jihar…
Jawabin farko na wa’adin mulkin Shugaba Donald Trump na biyu ya ƙunshi batutuwa kamar yadda yayi a jawabin wa’adinsa na…
Gwamnatin jihar Katsina dake Arewacin Najeriya ta musanta batun cewa ta fara shiga sasanci da ƴanbindigar jihar, inda ta ce…
Sojojin Nijeriya sun tabbatar da kashe wasu makusantan kasurgumin ɓarayin daji Bello Turji wanda suka addabi yankin Arewa maso yammacin…
A karon fakro, shugaban rundunar RSF a Sudan ya amince da cewa dakarunsa sun yi rasa birnin Wad Madani ga…
Rahotanni daga ƙaramar hukumar Maradun ta jihar Zamfara sun ce an yi jana’izar ‘yan aikin sa kai da wani jirgin…
Gwamnatin Nijeriya ta ƙara ƙaimi wajen yaƙi da ɓarayin man fetur a yankin Neja Delta a yayin da take shirin…