Author: Wafsym

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta haɗa kai da ƙungiyoyin fararen hula da matasa wajen shirya taron tattaunawa kan muhimmancin zaman lafiya da tsaro kafin zaɓe, yayin zaɓe da kuma bayan zaɓe. Taron, wanda aka shirya tare da haɗin gwiwar ƙungiyar YOSPIS, ƙarƙashin jagorancin Zainab Nasir Ahmad, da Gidauniyar AMG, ƙarƙashin jagorancin Aminu Magashi Garba, ya samu halartar matasa da sauran masu ruwa da tsaki. An gudanar da taron ne domin samar da dama ga mahalarta su bayyana ra’ayoyinsu tare da bayar da shawarwari kan hanyoyin tabbatar da sahihin zaɓe cikin zaman lafiya da kwanciyar hankali. Haka kuma, taron ya…

Read More

The Kano State Police Command has engaged youths, civil society organisations and other stakeholders in a dialogue on the importance of maintaining peace and security before, during and after elections. The programme was organised in collaboration with the Youth Society for the Prevention of Infectious Diseases and Social Vices (YOSPIS), under the leadership of Zainab Nasir Ahmad, and the AMG Foundation, led by Aminu Magashi Garba. The dialogue provided a platform for participants to exchange ideas, express their views and make recommendations on ways to ensure credible, peaceful and violence-free elections. Discussions at the event focused on the role of…

Read More

Jami’ar Northwest da ke Kano (NWUK), a ranar Litinin, 2 ga Nuwamba, 2026, ta karɓi tawagar Hukumar Kula da Jami’o’i ta Ƙasa (NUC), domin gudanar da aikin tantance shirin karatun digirin farko na Kimiyyar Tattalin Arziki (B.Sc. Economics) a jami’ar. Wannan ziyara na daga cikin ci gaba da ayyukan tantance shirye-shiryen karatu da hukumar ke gudanarwa a jami’ar, a ƙarƙashin aikin tantancewa na shekarar 2026. Tawagar, wadda Farfesa Gimba Kyari ya jagoranta, ta samu tarba a madadin Mataimakiyar Shugabar Jami’ar, Farfesa Amina Salihi Bayero, wadda wasu dalilai da ba za ta iya kauce musu ba suka hana ta halarta. Farfesa…

Read More

Jam’iyyar Labour Party a Jihar Kano ta zargi gwamnatin jihar da hana jam’iyyun siyasa samun damar sanya allunan tallan siyasa yadda ya kamata a faɗin jihar gabanin zaɓen shekarar 2027. Ɗan takarar mataimakin gwamnan jihar na jam’iyyar, Abbas Ibrahim, ne ya bayyana hakan yayin da yake nuna damuwa kan yadda Hukumar Kula da Tallace-Tallace ta Jihar Kano (KASA) ke gudanar da tsarin ware wuraren sanya allunan tallan siyasa. Abbas ya ce hukumar ta nuna shakku kan yiwuwar samar wa jam’iyyar wuraren da suka dace domin sanya allunan tallanta, lamarin da ya ce zai iya kawo cikas ga ƙoƙarin jam’iyyun siyasa…

Read More

Ƙungiyar Anniswan Women Health Initiative (AWOHI) ta raba kayan tallafi ga mazauna Gidan Kula da Tsofaffi da ke Shahuci, a Jihar Kano, a wani yunƙuri na inganta lafiyarsu, walwalarsu da yanayin rayuwarsu. Kayayyakin tallafin sun haɗa da kayan abinci, man shafawa, sabulu, bututun alwala da sauran muhimman abubuwan buƙatun yau da kullum. Daraktar Gudanarwa ta ƙungiyar, Maryam Rabiu Muhammad, ce ta bayyana hakan yayin ziyarar da ƙungiyar ta kai gidan, inda ta ce manufar ziyarar ita ce ƙarfafa alaƙa da cibiyar tare da gano hanyoyin da za a bi wajen inganta rayuwar tsofaffin. Ta ce ƙungiyar ta ƙaddamar da shirin…

Read More

Makomar matasa, inganta ilimi da samar da ayyukan yi na daga cikin muhimman batutuwan da Dr Muhammad Hamisu UK ke ganin ya kamata a ba su fifiko domin inganta rayuwar al’ummar Gwale da samar da kyakkyawar makoma ga yankin. ‎ ‎Hangen nesansa ya mayar da hankali ne kan buɗe hanyoyin samun ci gaba ga matasa da mata, ta hanyar koyar da sana’o’i, bunƙasa harkokin kasuwanci da samar da damammakin dogaro da kai. ‎ ‎A cewarsa, ci gaban al’umma na buƙatar tsare-tsare da za su bai wa matasa damar amfani da ƙwarewarsu wajen inganta rayuwarsu, tare da bayar da gudummawa ga…

Read More

DAGA ABBAS IBRAHIM Kusan mutane 200 daga cikin ƙwararrun masu yaɗa labarai a Najeriya sun samu damar ziyartar wasu muhimman wuraren tarihi da yawon buɗe ido a Jihar Bauchi, yayin taron shekara-shekara na uku na Ƙungiyar Kwarraru Masu yada Labarai ta Najeriya, Society of Nigerian Broadcasters SNB. An gudanar da taron daga ranar 27 zuwa 30 ga Satumba, 2026, inda baya ga tattauna batutuwan da suka shafi aikin yaɗa labarai, mahalarta suka samu damar zagaya wasu wuraren tarihi da yawon buɗe ido da suka shahara a jihar. A yayin rangadin, tawagar SNB ta ziyarci gidan baje kolin kayayyakin tarihi na…

Read More

Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, says more than 380 suspects have been arrested while over 230 convictions have been secured in the first two months of the state’s intensified campaign against drug abuse and illicit trafficking. Governor Yusuf disclosed this on Thursday while delivering his address at the 66th Independence Anniversary celebration held at the Sani Abacha Indoor Stadium, Kano. He said the state government established the Kano State Multi-Agency Task Force on Drug Abuse and Illicit Trafficking in July 2026 and issued an Executive Order to strengthen the fight against illicit substances, thuggery and related criminal activities.…

Read More

Gwamnatin Jihar Kano ta ce a shirye take ta tallafa wa duk wani yunkuri da zai taimaka wajen kawar da matsalar ta’ammali da miyagun ƙwayoyi a jihar. Kwamishinan Lafiya na jihar, Dr Abubakar Labaran Yusuf, ne ya bayyana hakan a yayin ƙaddamar da gidauniyar The Recovery Hub, wadda aka kafa domin taimaka wa masu fama da matsalar shaye-shaye da kuma wayar da kan al’umma kan illolin miyagun ƙwayoyi. Kwamishinan ya ce gwamnatin jihar ƙarƙashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, na ɗaukar matsalar shaye-shaye da matuƙar muhimmanci, saboda illar da take haifarwa ga lafiyar al’umma, musamman matasa. Ya ce gwamnati za…

Read More

The Kano State Government has pledged its support for The Recovery Hub, a newly established foundation dedicated to combating drug abuse, supporting people affected by substance use and raising awareness about its dangers. The State Commissioner for Health, Dr Abubakar Labaran Yusuf, made the commitment on Wednesday during the official launch of The Recovery Hub in Kano, describing the fight against drug abuse as a priority for the state government. Yusuf said the administration of Governor Abba Kabir Yusuf was concerned about the negative impact of drug abuse on public health and the future of young people, stressing the need…

Read More