Browsing: Labaran Duniya
Labaran Duniya (World News)
Ƙungiyar SERAP Ta Maka Ministan Wutar Lantarki Da NBET Kotu Kan Zargin Badakalar N128bn
Ƙungiyar kare haƙƙin jama’a da sa ido kan kashe kuɗaɗen gwamnati, a Najeriya, SERAP ta shigar da ƙara a Babbar…
Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Manyan Makarantu ta Ƙasa (JAMB) ta sanar cewa rajistar UTME 2026 za ta fara ne daga…
“Ya Kamata ‘Yan Jaridu Su Riƙa Nuna Tausayi, Hikima Da Mutunta Jinƙan Ɗan Adam wajen ɗauko labarai —Comrade Abbas Ibrahim
Tsohon Shugaban Ƙungiyar ’Yan Jarida ta Ƙasa (NUJ), reshen jihar Kano, Comrade Abbas Ibrahim, ya jaddada muhimmancin gudanar da aikin…
Sarki Sunusi II Ya Bukaci Hukuncin Kisa Kan Masu Kashe Mutanen da Ba Su Ji Ba, Ba Su Gani Ba a Kano
Mai martaba Sarkin Kano, Khalifa Muhammadu Sunusi na II, ya bukaci gwamnatin jihar Kano da ta dauki tsauraran matakai wajen…
Bayan shafe wasu makonni ana fama da zafi mai tsanani, birnin Kano ya sake fuskantar yanayin sanyi mai ƙarfi tare…
Majalisar Dokokin Jihar Legas ta amince da kasafin kuɗin shekarar 2026 da ya kai Naira tiriliyan 4.4, bayan shafe lokaci…
Yan siyasan Arewa da malaman addinin Arewa da sarakunan Arewa su ne suka sayar da Arewa —Naja’atu Muhammad
Fitacciyar ’yar gwagwarmayar kare haƙƙin ɗan Adam, Naja’atu Muhammad, ta zargi wasu ’yan siyasa, malaman addini da kuma sarakunan gargajiya…
Shehin malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya soki farmakin saman da Amurka ta kai kan sansanonin ’yan ta’adda a…
Jinkirin aiwatar da dokokin haraji zai cutar da ma’aikata da talakawa — shugaban kwamitin fadar shugaban ƙasa
Shugaban Kwamitin fadar shugaban kasa kan Sauye-sauyen Haraji, Taiwo Oyedele, ya gargaɗi cewa jinkirta aiwatar da sabbin dokokin haraji bayan…
An Kama ‘Yan Mata Biyu da Laifin Yunkurin Shigar da Miyagun Kwayoyi Cikin Gidan Yari a Kano
Hukumar kula da gyaran hali ta najeriya (NCOS) reshen jihar Kano ta kama ‘yan mata biyu bisa zargin ƙoƙarin shigar…
