Browsing: Labaran Duniya
Labaran Duniya (World News)
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya mika sunayen mutane biyu zuwa majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar…
Hukumar Alhazai ta Nijeriya (NAHCON) ta sanar da kuɗin Aikin Hajji na shekara mai zuwa ta 2026 da aka ƙayyade…
Kungiyoyi masu zaman kansu da ma’aikatan kiwon lafiya sun bayyana damuwarsu kan yadda cutar hawan jini ke yaduwa a Nijeriya,…
A makon da ya gabata, wasu jihohi biyu da babban birnin tarayya, Abuja, sun fuskanci barkewar cututtuka daban-daban, lamarin da…
Allah Ya yiwa tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari rasuwa a yau ranar Lahadi yana da shekara 82 da haihuwa. Wata…
Kwalejin Ilimi ta Isa Kaita dake Karamar Hukumar Dutsenma a Jihar Katsina ta tuna da Marigayi Isa Kaita
Kwalejin Ilimi ta Isa Kait dake Karamar Hukumar Dutsenma a Jihar Katsina zata rika shiya taron bita dan tunawa da…
Mataimakin shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Barau I Jibrin ya ce da zarar shugaban ƙasar Bola Ahmed Tinubu ya mika…
Babbar Kotun Tarayya ta yi umarni ga Hukumar EFCC data cigaba da bincike kan filin Musabaka da ake zargin wasu a Jihar Kano sun siyar ba bisa ka’ida ba
Babbar Kotun Tarayya me lamba 1 dake Gyadi gyadi Court Road Karkashin me Shari’a SM Shu’aibu ta yi umarni ga…
Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta bayyana aniyarta na fara amfani da fasahar ƙirƙirarriyar basira ta AI wajen gudanar da ayyukan zaɓe a ƙasar
Hukumar zaɓen Najeriya, INEC a bayyana aniyarta na fara amfani da fasahar ƙirƙirarriyar basira ta AI wajen gudanar da ayyukan…
Gwamnatin jihar Kano ta kashe fiye da Naira Biliyan Biyu wajen karbo shidar kammala yan asalin Jihar karatun Dalibai Tamanin da Hudu
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta kashe fiye da Naira Biliyan Biyu wajen karbo shidar kammala karatun Dalibai Tamanin da…
