Close Menu
  • Labaran Duniya
    • Afrika
    • Turai
    • Asia
    • Arab
  • Rahotanni
  • Siyasa
  • Shirye-Shirye
    • Bincike Na Musamman
    • Shirye-Shiryen Radio
    • Shirye-Shiryen Siyasa
  • Wasanni
  • Bidiyo
  • Game da Mu
    • Tuntube Mu
    • Privacy Policy
Facebook X (Twitter) Instagram YouTube WhatsApp TikTok Telegram
WDN HAUSAWDN HAUSA
  • Labaran Duniya
    • Afrika
    • Turai
    • Asia
    • Arab
  • Rahotanni
  • Siyasa
  • Shirye-Shirye
    • Bincike Na Musamman
    • Shirye-Shiryen Radio
    • Shirye-Shiryen Siyasa
  • Wasanni
  • Bidiyo
  • Game da Mu
    • Tuntube Mu
    • Privacy Policy
WDN HAUSAWDN HAUSA
Home » NDLEA ta kama tarin ƙwayoyi da ake shirin safararsu zuwa Birtaniya
Afrika

NDLEA ta kama tarin ƙwayoyi da ake shirin safararsu zuwa Birtaniya

October 6, 2025
Facebook Twitter WhatsApp Email Telegram LinkedIn
ndlea

Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA ta kama wasu manyan masu safarar ƙwayoyi dake da hannu a shirin fitar da ɗaurin ƙwaya guda 6 daga ƙasar zuwa Ingila.
‎
‎Hukumar ta samu wannan nasara ne bayan aikin da ta shafe makonni 3 tana gudanarwa a jihar Lagos, wanda ya kai ga kame mutane 6, ciki har da shugabansu Alhaji Hammed Ode.

Jami’in Ɗan Sanda Ya Harbe Kansa Da Bindiga Bisa Kuskure A Kano
‎
‎Wannan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwa da mai magana da yawun hukumar NDLEA, Femi Babafemi ya fitar a Lahadin nan.
‎‎Babafemi ya ce sun fara gudanar da aikin ne tun ranar 16 ga watan Satumbar 2025, inda jami’ansu na filin jirgin saman Murtala Muhammad dake Lagos, suka kame ɗaurin ƙwayoyi 174 mai nauyin kilogiram 13.4.
‎‎
‎Ƙwayoyin an boye sune cikin robobin man shafawa da nufin safararsu zuwa waje.
‎
‎A ‘yan shekarun nan, hukumar NDLEA ta sha yin kamen tarin ƙwayoyi da ake ƙoƙarin fitar dasu daga ƙasar ta Afrika zuwa Birtaniya da sauran ƙasashen duniya

britaniya kwaya ndlea
Share. Facebook Twitter LinkedIn Telegram Email WhatsApp

Labarai masu alaka

El-Rufa’i ya sake zargin yunƙurin kama shi

April 21, 2026

Dole Najeriya ta samu tsaro – Babban hafsan tsaro

April 20, 2026

‘Ba zan ba ‘yan Najeriya kunya ba’ – Shugaba Tinubu

April 17, 2026

Wannan ce takarata ta ƙarshe – Atiku

April 15, 2026

Shekaru 12 bayan sace ƴan matan Chibok

April 15, 2026

Hukumomin yaƙi da cin hanci ba su taɓa gayyata ta ba — Pantami

April 14, 2026
Leave A Reply Cancel Reply

SABBIN LABARAI

Babu ɓaraka ko rikici tsakanin Abba da Kwankwaso – Gwamnatin Kano

November 4, 202415

Fagen Wasannin DNN Hausa

October 22, 20248

Dorinar ruwa ta lakume mai gadin gidan gonar Sarkin Yauri na jihar Kebbi.

September 23, 20247

Zamu ba wa fannin lafiya fifiko fiye da komai a karamar hukumar Dala – Alh. Surajo Ibrahim Iman

December 20, 20246
SOCIAL MEDIA
  • Facebook
  • Twitter
  • Instagram
  • YouTube
  • TikTok
  • WhatsApp
  • LinkedIn
  • Telegram
KADA A BAKU LABARI
Afrika

Tsarin Tallafin Magani Na Hukumar KACHMA Na Neman Zama Matsala Ga Marasa Lafiya A Kano

By WafsymApril 2, 2026

A Jihar Kano, ana ci gaba da nuna damuwa kan yadda wasu masu anfani da…

Yunkurin Tsige Mataimakin Gwamnan Kano Da Matsayin Doka

March 11, 2026

RAHOTON MUSAMMAN: Tasiri Da Kalubale Rundunar Kano Neighbourhood Watch — Abin da Rahotanni ke Nuna wa Bayan Fara Aiki

March 9, 2026

Kasuwannin Dabbobi A Kano Na Ƙara Bunƙasa, Amma Amfani da “Sha Ka Fashe” Na Barazana Ga Lafiyar Jama’a ‎ ‎—Rahoto na musamman  ‎

February 27, 2026
© 2026 WDN HAUSA. Developed by: ENGRMKS & CO.
  • Facebook
  • Instagram
  • LinkedIn
  • Telegram
  • Twitter
  • Tiktok
  • Youtube

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.