Close Menu
  • Labaran Duniya
    • Afrika
    • Turai
    • Asia
    • Arab
  • Rahotanni
  • Siyasa
  • Shirye-Shirye
    • Bincike Na Musamman
    • Shirye-Shiryen Radio
    • Shirye-Shiryen Siyasa
  • Wasanni
  • Bidiyo
  • Game da Mu
    • Tuntube Mu
    • Privacy Policy
Facebook X (Twitter) Instagram YouTube WhatsApp TikTok Telegram
WDN HAUSAWDN HAUSA
  • Labaran Duniya
    • Afrika
    • Turai
    • Asia
    • Arab
  • Rahotanni
  • Siyasa
  • Shirye-Shirye
    • Bincike Na Musamman
    • Shirye-Shiryen Radio
    • Shirye-Shiryen Siyasa
  • Wasanni
  • Bidiyo
  • Game da Mu
    • Tuntube Mu
    • Privacy Policy
WDN HAUSAWDN HAUSA
Home » Sarki Sunusi II Ya Bukaci Hukuncin Kisa Kan Masu Kashe Mutanen da Ba Su Ji Ba, Ba Su Gani Ba a Kano
Kano

Sarki Sunusi II Ya Bukaci Hukuncin Kisa Kan Masu Kashe Mutanen da Ba Su Ji Ba, Ba Su Gani Ba a Kano

January 20, 2026
Facebook Twitter WhatsApp Email Telegram LinkedIn
images

Mai martaba Sarkin Kano, Khalifa Muhammadu Sunusi na II, ya bukaci gwamnatin jihar Kano da ta dauki tsauraran matakai wajen hukunta duk wanda aka samu da hannu a kisan gilla, musamman kan mutanen da ba su aikata wani laifi ba.

Sarkin ya bayyana hakan ne a ranar Litinin yayin wata ganawa da ya yi da manema labarai, inda ya yi tsokaci kan kisan gillar da wasu ɓata-gari suka aikata wa Fatima Abubakar da ’ya’yanta shida a yankin Chiranci Dorayi Gidan Kwari da ke karamar hukumar Kumbotso, a karshen makon da ya gabata.

‎Kisan Gilla: Shawarwari Ga Mata Masu Zaman Gida Don Kare Rayukansu

Khalifa Muhammadu Sunusi na II ya ce gazawar hukunta masu aikata irin wadannan laifuka yadda ya kamata na kara yawaitar aikata su a cikin al’umma. A cewarsa, “Idan aka bar wanda ya kashe wani ba tare da an hukunta shi ba, to hakan na nufin kisan mutanen da ba su ji ba, ba su gani ba, ba zai taba karewa ba.”

Sarkin ya kuma yi addu’ar Allah Ya jikansu, tare da bai wa iyalansu da daukacin al’ummar Musulmi hakurin jure wannan babban rashi.

Haka kuma, ya yi kira ga al’umma da su kasance masu sa ido, tare da gaggauta sanar da jami’an tsaro mafi kusa da su duk lokacin da suka lura da wani abu da ba su yarda da shi ba, domin dakile aikata laifuka kafin su afku.

Share. Facebook Twitter LinkedIn Telegram Email WhatsApp

Labarai masu alaka

Kano: Fitaccen Ɗan Kasuwar Man Fetur, Audu Manager, Ya Rasu Yana Da Shekaru 68

June 4, 2026

Rikicin ACF: Lokaci Ya Yi Na Rushe Tsohon Tsari Da Yin Garambawul —Abbas Ibrahim 

May 12, 2026

Za mu mayar da martani kan harin da aka kai wa jirgin ruwanmu – Koriya ta Kudu

May 11, 2026

Dalilin da ya sa na maida akwatin zaɓena Abuja – Pantami

May 11, 2026

Dangote na shirin gina matatar mai a ƙasar Kenya

May 11, 2026

Samar da Aminci, Shi Ne Farko — Dole a Kawar Da Siyasar Dauka Makamai Daga Fagen Siyasar Kano

May 5, 2026
Leave A Reply Cancel Reply

SABBIN LABARAI

Babu ɓaraka ko rikici tsakanin Abba da Kwankwaso – Gwamnatin Kano

November 4, 202415

Fagen Wasannin DNN Hausa

October 22, 20248

Dorinar ruwa ta lakume mai gadin gidan gonar Sarkin Yauri na jihar Kebbi.

September 23, 20247

Zamu ba wa fannin lafiya fifiko fiye da komai a karamar hukumar Dala – Alh. Surajo Ibrahim Iman

December 20, 20246
SOCIAL MEDIA
  • Facebook
  • Twitter
  • Instagram
  • YouTube
  • TikTok
  • WhatsApp
  • LinkedIn
  • Telegram
KADA A BAKU LABARI
Afrika

Kashi 70 na laifukan da ake aikatawa a Kano sanadin shaye-shaye ne – Ƴansanda

By WafsymApril 25, 2026

Wani rahoton ‘yansanda ya bayyana cewa sama da kashi 70 cikin 100 na manyan laifuka…

Tsarin Tallafin Magani Na Hukumar KACHMA Na Neman Zama Matsala Ga Marasa Lafiya A Kano

April 2, 2026

Yunkurin Tsige Mataimakin Gwamnan Kano Da Matsayin Doka

March 11, 2026

RAHOTON MUSAMMAN: Tasiri Da Kalubale Rundunar Kano Neighbourhood Watch — Abin da Rahotanni ke Nuna wa Bayan Fara Aiki

March 9, 2026
© 2026 WDN HAUSA. Developed by: ENGRMKS & CO.
  • Facebook
  • Instagram
  • LinkedIn
  • Telegram
  • Twitter
  • Tiktok
  • Youtube

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.