Browsing: Labaran Duniya
Labaran Duniya (World News)
Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya, Janar Christopher Gwabin Musa, ya ce ya yi atukar farin ciki da kamen da hukumomin…
Kwamitin Musamman na Majalisar Dinkin Duniya, ya ce hanyoyin yakin da Isra’ila ke bi a Gaza daidai suke da kisan…
Gwamnatin jihar Kano dake arewacin Najeriya ta kafa kwamitin ƙwararru da zai yi aikin yiwa baƙi ƴan ƙasashen waje mazauna…
Kotu ta sallami yaran da ake tuhuma da cin amanar kasa yayin zanga-zangar tsadar rayuwa a Nijeriya
Babbar Kotun Tarayyar Najeriya da ke Abuja ta soke ƙarar da aka shigar gabanta kan zargin da ake yi wa…
Gwamnatin jihar Kano dake arewacin Najeriya ta yi watsi da rahotannin da ake yaɗawa cewa akwai rashin jituwa tsakanin Gwamnan…
Real Madrid na kara kaimi wajen zawarcin Alexander-Arnold amma Liverpool na fatan za ta shawo kan dan wasan mai shekaru…
Shugaban hukumar Alhazan Najeriya NAHCON, Farfesa Abdullahi Saleh Usman Pakistan, ya bayyana cewa hukumar tana iya bakin ƙo ƙarinta domin…
Wata Dorinar ruwa ta hallaka mai gadin wani gidan gona da ake kira gidan gonar Orchard, mallakin Sarkin Yauri, Dr.…
Hukumar da ke kula da hasashen yanayi ta Nijeriya NiMet ta yi hasashen yuwar samun ruwa mai ɗauke da tsawa…
Gwamnan Jihar Borno Professor Babagana Umara Zulum ya bayyana alakar dake tsakanin Jihar Kano da Maiduguri da cewa tsohuwar alaka…
