Browsing: Bincike Na Musamman
Bincike Na Musamman (Special investigation)
Yankin da shugaban ƙasa ya fito ba shi da muhimmanci ga tsarin shugabanci Nagari – Shekarau.
Tsohon gwamnan na jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau ya bayyana hakan lokacin da ya ke tsokaci game da kiraye-kirayen mayar…
Shugabannin ƙungiyar ƙasashen Afirka ta Yamma Ecowas za su gana yau Lahadi a Abuja, domin tattauna batutuwan da suka shafi…
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya naɗa fitaccen tauraron fina-finan Hausa na Kannywood, Sani Musa Danja a matsayin mai…
A yau ne 15 ga watan Disamba, kuma masoya shayi a faɗin duniya ke bikin ranar shayi ta duniya. A…
A wata ganawa da shugabannin hukumomin jin dadin Alhazai na Jihohi, Farfesa Abdullahi Saleh Usman ya jaddada aniyarsa na gudanar…
Wani sabon rahoto da Hukumar Lafiya ta Duniya ta fitar ya nuna cewa an samu raguwar masu kamuwa da cutar…
Mutanen da gwamnatin sojin Nijar ta kulle tun bayan hawa mulki. A makon nan ne ƙungiyar kare hakkin bil’adama ta…
Shugaban Karamar hukumar Rimin Gado Hon. Muhammad Sani Salisu Jili ya ce karamar hukumar ta kuduri aniyar samarwa da matasa…
Kotu ta sallami yaran da ake tuhuma da cin amanar kasa yayin zanga-zangar tsadar rayuwa a Nijeriya
Babbar Kotun Tarayyar Najeriya da ke Abuja ta soke ƙarar da aka shigar gabanta kan zargin da ake yi wa…
