Browsing: Labaran Duniya
Labaran Duniya (World News)
Shugaban Nijeriya Bola Tinubu, ya ce gwamnatinsa za ta ƙara buɗe hanyoyin samun bashi ga ‘yan ƙasar tare da masana’antu…
Gwamnatin Nijeriya ta ƙara ƙaimi wajen yaƙi da ɓarayin man fetur a yankin Neja Delta a yayin da take shirin…
Barcelona ta kara yin rashin nasara karo na biyu a ɗaukaka kakar yi wa ɗan wasan tawagar Sifaniya, Dani Olmo…
Gwamnatin Kano ta fara kwashe ‘dubban’ yara da ke rayuwa a kasuwanni da ƙasan gadoji a Kano, babban birnin jihar.…
Mayaƙan Houthi sun kai harin makamai masu linzami filin jirgin saman Ben Gurion da ke Tel Aviv
Mayakan kungiyar Houthi dake ƙasar Yemen ta ce sun kai hari da makamai masu linzami biyu a filin jirgin saman…
Gyara matatar man fetur ta Warri zai kara wa ‘yan Nijeriya ƙwarin gwiwa kan alƙawuranmu – Bola Tinubu
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayyana matukar farin cikinsa bisa sake bude matatar man fetur ta garin Warri da…
Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta yi fatali da zarge-zargen da shugaban mulkin sojin Nijar, Janar Abdourahamane Tchiani ya yi kan cewa…
Akwai yiwuwar a sabuwar shekarar 2025 kamfanonin sadarwa a Najeriya su samu amincewar hukumar da ke kula da harkokin sadarwa…
Abubuwa biyar da Shugaban Najeriya Tinubu ya yi magana a kai a tattaunawarsa da manema labarai
A Ranar Litinin da ta gabata da maraice Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya yi tattaunawarsa ta farko da ‘yan…
Gwamnatin Nijeriya ta janye dokar hana haƙar ma’adinai a Zamfara bayan shekaru biyar da kafawa
Gwamnatin Nijeriya ta janye dokar hana haƙar ma’adinai da ta sanya a jihar Zamfara da ke arewacin ƙasar bayan shekaru…
