Close Menu
  • Labaran Duniya
    • Afrika
    • Turai
    • Asia
    • Arab
  • Rahotanni
  • Siyasa
  • Shirye-Shirye
    • Bincike Na Musamman
    • Shirye-Shiryen Radio
    • Shirye-Shiryen Siyasa
  • Wasanni
  • Bidiyo
  • Game da Mu
    • Tuntube Mu
    • Privacy Policy
Facebook X (Twitter) Instagram YouTube WhatsApp TikTok Telegram
WDN HAUSAWDN HAUSA
  • Labaran Duniya
    • Afrika
    • Turai
    • Asia
    • Arab
  • Rahotanni
  • Siyasa
  • Shirye-Shirye
    • Bincike Na Musamman
    • Shirye-Shiryen Radio
    • Shirye-Shiryen Siyasa
  • Wasanni
  • Bidiyo
  • Game da Mu
    • Tuntube Mu
    • Privacy Policy
WDN HAUSAWDN HAUSA
Home » Farashin Kayan Abinci Ya Sauka Da Sama Da Kashi 15 Cikin 100 A Watan Fabrairun 2026
Afrika

Farashin Kayan Abinci Ya Sauka Da Sama Da Kashi 15 Cikin 100 A Watan Fabrairun 2026

March 17, 2026
Facebook Twitter WhatsApp Email Telegram LinkedIn
Inflation Arrow Down

Hukumar kididdiga ta Najeriya NBS ta sanar da cewa an samu raguwar farashin kayan abinci da sama da kashi 15 cikin 100 a watan Fabrairun 2026, bayan dogon lokaci na hauhawar farashi a ƙasar.

‎A cikin rahoton Consumer Price Index (CPI) da hukumar ta fitar a ranar Litinin, an nuna cewa hauhawar farashi a Najeriya ya ragu kaɗan zuwa kashi 15.06 cikin 100 a watan Fabrairu, idan aka kwatanta da kashi 15.1 cikin 100 da aka samu a watan Janairu.

‎Hatsarin jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna ya jikkata mutane da dama

‎Rahoton ya ce wannan sauƙi na nuni da raguwar saurin tashin farashin kayayyakin masarufi, kodayake sauyin bai kai matakin da zai kawo babban sauƙi ga al’umma ba.

‎Masana tattalin arziki na cewa raguwar farashin kayan abinci na daga cikin muhimman abubuwan da suka taimaka wajen wannan sauƙi, kasancewar shi ne bangaren da ya fi tasiri wajen hauhawar farashi a ƙasar.

‎Sai dai duk da wannan ci gaba, farashin kayayyaki na ci gaba da kasancewa mai tsada ga yawancin ‘yan Najeriya, abin da ke nuna cewa har yanzu matsin rayuwa bai sauƙaƙa sosai ba.

‎Ana sa ran ƙarin bayani daga rahoton CPI zai ƙara fayyace abubuwan da suka haddasa wannan ɗan sauƙi da kuma hasashen abin da zai iya faruwa a watanni masu zuwa.

Share. Facebook Twitter LinkedIn Telegram Email WhatsApp

Labarai masu alaka

Gwamna Abba Ya Kaddamar da Kwamitin Yaƙi da Sha Da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi, Ya Sanya Hannu Kan Dokar Daba A Kano

July 22, 2026

“Rikicin Shaidar Zama Ɗan Ƙasa a Jos North Ya Ɗauki Sabon Salo, Sarakunan Gargajiya Sun Nemi Shiga Cikin Shari’a.”

July 11, 2026

Sarkin Gaya: Mallakar Katin Zaɓe Shi Ne Ginshiƙin Zaɓen Shugabanni Nagari

July 3, 2026

Sahihin ‎Labari Ke Tabbatar Da Amincewar Jama’a, Ba Gaggawar Wallafa Ba- Shugaban NUJ

July 1, 2026

NWUK Expels 34 Students Over Examination Malpractice

June 30, 2026

Gwamnatin Kano Ta Yi Alƙawarin Ƙara Wa NDLEA Motoci Don Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ‎

June 29, 2026
Leave A Reply Cancel Reply

SABBIN LABARAI

Babu ɓaraka ko rikici tsakanin Abba da Kwankwaso – Gwamnatin Kano

November 4, 202415

Fagen Wasannin DNN Hausa

October 22, 20248

Gwamnatin Kano Ta Yi Alƙawarin Ƙara Wa NDLEA Motoci Don Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ‎

June 29, 20267

Dorinar ruwa ta lakume mai gadin gidan gonar Sarkin Yauri na jihar Kebbi.

September 23, 20247
SOCIAL MEDIA
  • Facebook
  • Twitter
  • Instagram
  • YouTube
  • TikTok
  • WhatsApp
  • LinkedIn
  • Telegram
KADA A BAKU LABARI
Afrika

Kashi 70 na laifukan da ake aikatawa a Kano sanadin shaye-shaye ne – Ƴansanda

By WafsymApril 25, 2026

Wani rahoton ‘yansanda ya bayyana cewa sama da kashi 70 cikin 100 na manyan laifuka…

Tsarin Tallafin Magani Na Hukumar KACHMA Na Neman Zama Matsala Ga Marasa Lafiya A Kano

April 2, 2026

Yunkurin Tsige Mataimakin Gwamnan Kano Da Matsayin Doka

March 11, 2026

RAHOTON MUSAMMAN: Tasiri Da Kalubale Rundunar Kano Neighbourhood Watch — Abin da Rahotanni ke Nuna wa Bayan Fara Aiki

March 9, 2026
© 2026 WDN HAUSA. Developed by: ENGRMKS & CO.
  • Facebook
  • Instagram
  • LinkedIn
  • Telegram
  • Twitter
  • Tiktok
  • Youtube

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.