Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya taya murna da waɗanda suka yi nasara a zaɓukan Abuja da jihohin Kano da Rivers.…
Browsing: Afrika
Labaran Afrika (Africa News)
Hukumar ICPC mai yaƙi da cin hanci da rashawa a Nijeriya ta ƙaddamar da mataki na takwas na shirin bibiyar…
Babbar Kotun Tarayya da ke Legas ta yanke hukunci cewa Rundunar ‘Yansandan Nijeriya, ta aikata kuskure da ya saɓa ƙa’ida…
Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta sanya dokar takaita zirga-zirga a ƙananan hukumomin birnin kano da Ungogo na tsawon awanni…
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, a matsayin Shugaban Kwamitin Ciyarwar Azumin…
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya ICPC ta sanar cewa tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasiru El-Rufai, na…
Fadar Sarkin Musulmi ta bayyana cewa an ga jinjirin watan Azumin Ramadan a na shekarar Musulunci ta 1447, a Najeriya.…
Hukumar tsaron farin kaya a Najeriya ta shigar da tuhuma guda uku kan tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai,…
Wata ƙungiya mai zaman kanta ta bayyana damuwa kan yadda yawaitar kananan yara masu rayuwar titi ke ƙaruwa a Kano,…
Jiragen saman sojin Amurka sun fara sauka a birnin Maiduguri na jihar Borno, lamarin da ke nuni da fara wani…
