Close Menu
  • Labaran Duniya
    • Afrika
    • Turai
    • Asia
    • Arab
  • Rahotanni
  • Siyasa
  • Shirye-Shirye
    • Bincike Na Musamman
    • Shirye-Shiryen Radio
    • Shirye-Shiryen Siyasa
  • Wasanni
  • Bidiyo
  • Game da Mu
    • Tuntube Mu
    • Privacy Policy
Facebook X (Twitter) Instagram YouTube WhatsApp TikTok Telegram
WDN HAUSAWDN HAUSA
  • Labaran Duniya
    • Afrika
    • Turai
    • Asia
    • Arab
  • Rahotanni
  • Siyasa
  • Shirye-Shirye
    • Bincike Na Musamman
    • Shirye-Shiryen Radio
    • Shirye-Shiryen Siyasa
  • Wasanni
  • Bidiyo
  • Game da Mu
    • Tuntube Mu
    • Privacy Policy
WDN HAUSAWDN HAUSA
Home » Mata dubu 484 aka ci zarafinsu a Faransa a 2023 – Ranar Yaki da cin zarafin ‘ya’ya Mata.
Labaran Duniya

Mata dubu 484 aka ci zarafinsu a Faransa a 2023 – Ranar Yaki da cin zarafin ‘ya’ya Mata.

November 25, 2024
Facebook Twitter WhatsApp Email Telegram LinkedIn
AA 20241123 36273454 36273446 INTERNATIONAL DAY FOR THE ELIMINATION OF VIOLENCE AGAINST WOMEN DEMONSTRATION IN PARIS 1732390112
AA 20241123 36273454 36273446 INTERNATIONAL DAY FOR THE ELIMINATION OF VIOLENCE AGAINST WOMEN DEMONSTRATION IN PARIS 1732390112

Yayin da Duniya ke bikin zagayowa ranar yaƙi da muzgunawa  ƴaƴa mata a wanan  litinin ɗin,  wani bincike da sashen yaki da cin zarafin ƴaƴa mata a Faransa ya wallafa,  ya nuna cewa an samu   ƙorafe-ƙorafen cin zarafin mata sau dubu 484 a shekara 2023 data gabata.

Binciken wanda aka gudanar akan matasa sabbin tasowa waɗanda  shekarunsu suke tsakanin 18 zuwa sama, ya shafi yankunan Guadeloupe da Martinique da kuma Reunion.

Binciken ya nuna cewa a shekara guda  mata dubu 123 akaci zarafinsu ta hanyar yin lalata da su, yayin da dubu 339 kuwa aka ci zarafinsu ta hanyar duka, sai mata dubu 109 waɗanda maganganu marasa daɗi suka taba lafiyar kwakwalwasu.

Wanan dai na zaman adadi mafi muni da aka samu a Faransa cikin shekaru 10 suka gabata.

Sai dai binciken ya ce kashi 14 kawai ne na matan da aka ci zarafinsu  su ka shigar da kara a wajan hukumomin da suka dace domin a bi musu haƙƙinsu.

Tun daga shekara 1945 Majalisa Ɗinkin Duniya, ta soma fitar da gargadi kan  rashin samun  daidaito tsakanin maza da mata a mutanen Faransa .

Share. Facebook Twitter LinkedIn Telegram Email WhatsApp

Labarai masu alaka

Yawan Al’umma Na Iya Tsananta Matsalar Tsaro a Nijeriya-Bankin Duniya

October 20, 2025

Tsohon Gwamna Na Fuskantar Bincike Kan Zargin Hannu a Shirin Juyin Mulki

October 20, 2025

Kano: KIRS Ta Fitar Da Sabon Tsarin Biyan Haraji Ta Hanyar Fasahar Zamani

October 6, 2025

Takardar Sakandire Ta Isa Bayar Da Damar Rike Mukamin Siyasa — Shehu Sani

October 6, 2025

Kwalara ta kashe mutane 4,778 a Najeriya tsakanin shekarar 2020 zuwa 2024

October 6, 2025

NDLEA ta kama tarin ƙwayoyi da ake shirin safararsu zuwa Birtaniya

October 6, 2025
Leave A Reply Cancel Reply

SABBIN LABARAI

Babu ɓaraka ko rikici tsakanin Abba da Kwankwaso – Gwamnatin Kano

November 4, 202415

Fagen Wasannin DNN Hausa

October 22, 20248

Dorinar ruwa ta lakume mai gadin gidan gonar Sarkin Yauri na jihar Kebbi.

September 23, 20247

Zamu ba wa fannin lafiya fifiko fiye da komai a karamar hukumar Dala – Alh. Surajo Ibrahim Iman

December 20, 20246
SOCIAL MEDIA
  • Facebook
  • Twitter
  • Instagram
  • YouTube
  • TikTok
  • WhatsApp
  • LinkedIn
  • Telegram
KADA A BAKU LABARI
Afrika

Tsohon Gwamna Na Fuskantar Bincike Kan Zargin Hannu a Shirin Juyin Mulki

By WafsymOctober 20, 2025

Rahotanni sun bayyana cewa tsohon gwamna daga wani yanki na kudu na ƙasar nan wanda…

Hawan Jini: Ƙungiyoyi Sun Yi Gargadi Kan Yaduwar Cutar a Nijeriya

September 27, 2025

Barkewar Cututtuka Uku Sun Tayar da Hankalin Hukumomin Lafiya a Nijeriya ‎

September 27, 2025

DALILAN DA YASA MUKAYI GWANJON TSAFFIN MOTOCIN DA MUKE GUDANAR DA AIKIN MU- NDLEA

April 13, 2025
© 2025 WDN HAUSA
  • Facebook
  • Instagram
  • LinkedIn
  • Telegram
  • Twitter
  • Tiktok
  • Youtube

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.