Close Menu
  • Labaran Duniya
    • Afrika
    • Turai
    • Asia
    • Arab
  • Rahotanni
  • Siyasa
  • Shirye-Shirye
    • Bincike Na Musamman
    • Shirye-Shiryen Radio
    • Shirye-Shiryen Siyasa
  • Wasanni
  • Bidiyo
  • Game da Mu
    • Tuntube Mu
    • Privacy Policy
Facebook X (Twitter) Instagram YouTube WhatsApp TikTok Telegram
WDN HAUSAWDN HAUSA
  • Labaran Duniya
    • Afrika
    • Turai
    • Asia
    • Arab
  • Rahotanni
  • Siyasa
  • Shirye-Shirye
    • Bincike Na Musamman
    • Shirye-Shiryen Radio
    • Shirye-Shiryen Siyasa
  • Wasanni
  • Bidiyo
  • Game da Mu
    • Tuntube Mu
    • Privacy Policy
WDN HAUSAWDN HAUSA
Home » Shugaba Tinubu ya amince da biyan bashin ₦3.3tn don inganta wutar lantarki
Afrika

Shugaba Tinubu ya amince da biyan bashin ₦3.3tn don inganta wutar lantarki

April 6, 2026
Facebook Twitter WhatsApp Email Telegram LinkedIn
FB IMG 1775434287235

Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da shirin biyan bashin naira tiriliyan 3.3 domin warware tsofaffin basussukan da suka daɗe suna addabar ɓangaren wutar lantarki a Najeriya.

Sanarwar fadar shugaban ƙasa ta ce bashin ya taru ne daga shekarar 2015 zuwa 2025, kuma an cimma yarjejeniya kan adadin domin kawo ƙarshen matsalar cikin gaskiya.

Barazanar Wike ta harbin ɗan jarida ta jawo alla-wadai daga ƙungiyoyi 

A sanarwar da mai magana da yawun shugaban ƙasa, Bayo Onanuga ya fitar ya ce, an riga an fara aiwatar da shirin, inda kamfanonin samar da wuta 15 suka rattaba hannu kan yarjejeniyar biyan naira tiriliyan 2.3, yayin da gwamnati ta tara naira biliyan 501, ciki har da biliyan 223 da aka riga aka biya.

Mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin makamashi, Olu Arowolo-Verheijen, ta ce shirin zai taimaka wajen daidaita harkar wuta, ƙara amincewa, da inganta samar da lantarki.

Ta ƙara da cewa gyare-gyaren sun haɗa da inganta mitoci da kuma farashin da ya dace da ingancin wuta, tare da ba da fifiko ga kasuwanci da masana’antu.

Tinubu ya yaba da gudunmawar masu ruwa da tsaki, yana mai cewa za a fara mataki na gaba na shirin nan ba da jimawa ba.

Share. Facebook Twitter LinkedIn Telegram Email WhatsApp

Labarai masu alaka

Allah Ya yi wa Alhaji Sani Gwarzo, wanda aka fi sani da “Tumbuleke”, rasuwa.

August 11, 2026

Babu Mafaka Ga Masu Safarar Miyagun Ƙwayoyi A Kano — Muhyi Magaji

August 11, 2026

Gwamna Abba Ya Kaddamar da Kwamitin Yaƙi da Sha Da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi, Ya Sanya Hannu Kan Dokar Daba A Kano

July 22, 2026

“Rikicin Shaidar Zama Ɗan Ƙasa a Jos North Ya Ɗauki Sabon Salo, Sarakunan Gargajiya Sun Nemi Shiga Cikin Shari’a.”

July 11, 2026

Sarkin Gaya: Mallakar Katin Zaɓe Shi Ne Ginshiƙin Zaɓen Shugabanni Nagari

July 3, 2026

Sahihin ‎Labari Ke Tabbatar Da Amincewar Jama’a, Ba Gaggawar Wallafa Ba- Shugaban NUJ

July 1, 2026
Leave A Reply Cancel Reply

SABBIN LABARAI

Babu ɓaraka ko rikici tsakanin Abba da Kwankwaso – Gwamnatin Kano

November 4, 202415

Fagen Wasannin DNN Hausa

October 22, 20248

Gwamnatin Kano Ta Yi Alƙawarin Ƙara Wa NDLEA Motoci Don Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ‎

June 29, 20267

Dorinar ruwa ta lakume mai gadin gidan gonar Sarkin Yauri na jihar Kebbi.

September 23, 20247
SOCIAL MEDIA
  • Facebook
  • Twitter
  • Instagram
  • YouTube
  • TikTok
  • WhatsApp
  • LinkedIn
  • Telegram
KADA A BAKU LABARI
Afrika

Kashi 70 na laifukan da ake aikatawa a Kano sanadin shaye-shaye ne – Ƴansanda

By WafsymApril 25, 2026

Wani rahoton ‘yansanda ya bayyana cewa sama da kashi 70 cikin 100 na manyan laifuka…

Tsarin Tallafin Magani Na Hukumar KACHMA Na Neman Zama Matsala Ga Marasa Lafiya A Kano

April 2, 2026

Yunkurin Tsige Mataimakin Gwamnan Kano Da Matsayin Doka

March 11, 2026

RAHOTON MUSAMMAN: Tasiri Da Kalubale Rundunar Kano Neighbourhood Watch — Abin da Rahotanni ke Nuna wa Bayan Fara Aiki

March 9, 2026
© 2026 WDN HAUSA. Developed by: ENGRMKS & CO.
  • Facebook
  • Instagram
  • LinkedIn
  • Telegram
  • Twitter
  • Tiktok
  • Youtube

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.