Browsing: Labaran Duniya
Labaran Duniya (World News)
Ƙasar Koriya ta Kudu ta bayyana cewa za ta mayar da martani kan harin da aka kai wa wani jirgin…
Tsohon ministan sadarwa na Najeriya Farfesa Isa Ali Pantami ya yi ƙarin haske kan dalilin da ya sa ya taɓa…
Attajirin ɗan kasuwar Najeriya kuma hamshaƙin mai kuɗi a Afirka, Aliko Dangote, na duba yiwuwar gina sabuwar matatar mai mai…
Samar da Aminci, Shi Ne Farko — Dole a Kawar Da Siyasar Dauka Makamai Daga Fagen Siyasar Kano
Daga Comrade Abbas Ibrahim Yayin da Jihar Kano ke tunkarar wani muhimmin mataki a harkokin siyasa na Babban Zaɓen 2027,…
Pantami ya yi watsi da tsarin maslaha bayan kin daukar shi a matsayin dan takarar gwamnan Gombe
Tsohon ministan sadarwa, Isa Ali Ibrahim Pantami, ya yi watsi da abin da ya kira “naɗin sarauta” da ake yi…
Tsohon ɗantakarar shugaban Najeriya a zaɓen 2023 Peter Obi, da tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso sun koma…
HARIN FARM CENTRE: Kada A Bari Rikicin Siyasa Ya Lalata Tattalin Arzikin Kano — Abbas Ibrahim
Harin da wasu da ake zargin ’yan daba masu alaƙa da siyasa suka kai Kasuwar Siyar Da Wayoyi Ta Farm…
Wani rahoton ‘yansanda ya bayyana cewa sama da kashi 70 cikin 100 na manyan laifuka a Jihar Kano na da…
Sarki Sunusi ya caccaki gwamnatin tarayya kan cigaba da ciyo bashi duk da janye tallafin mai
Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya kuma Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya soki yadda gwamnati ke ci gaba da karɓar…
Majalisar Dattijan Najeriya ta tabbatar da naɗin Dakta Muttaqha Rabe Darma a matsayin ministan gidaje. Hakan ya biyo wasiƙar da…
