Browsing: Bincike Na Musamman
Bincike Na Musamman (Special investigation)
Aƙalla, mutane 4,778 ne suka rasa rayukansu sakamakon cutar kwalara a Najeriya, tsakanin shekarar 2020 and 2024, a cewar hukumar…
Kungiyoyi masu zaman kansu da ma’aikatan kiwon lafiya sun bayyana damuwarsu kan yadda cutar hawan jini ke yaduwa a Nijeriya,…
A karon fakro, shugaban rundunar RSF a Sudan ya amince da cewa dakarunsa sun yi rasa birnin Wad Madani ga…
Gwamnatin Jihar Kano dake arewacin Najeriya, ta bayyana matsayarta kan sabbin dokokin haraji da ake tattaunawa a Majalisar dokokin kasar.…
Shugaban hukumar Alhaza Najeriya NAHCON Farfesa Abdullahi Saleh Usman, ya ce yanzu haka hukumar ta na cigaba da kai ziyara…
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya bayyana cewa wa’adin kasafin kuɗin shekarar 2024 kai har zuwa ranar 25 ga…
Majalisar dinkin duniya ta bayyana cewar har yanzu cutar malaria ko kuma zazzabin cizon sauro na ci gaba da illa…
Za mu tafi hutu daga ranar Talata 18 ga watan Disamban 2024 zuwa 6 ga watan Janairun 2025 – TINUBU
Majalisar zartarwar Najeriya ƙarƙashin jagorancin shugaban ƙasar, Bola Tinubu ta sanar da cewa za ta tafi hutu daga ranar 18…
Ƙungiyar raya tattalin arziƙin ƙasashen Afrika ta ECOWAS ta amince da ficewar Mali da Nijar da kuma Burkina Faso daga…
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya aike da sunayen mutane 6 zauren majalissar dokoki ta Kano domin tantancewa don …
