Close Menu
  • Labaran Duniya
    • Afrika
    • Turai
    • Asia
    • Arab
  • Rahotanni
  • Siyasa
  • Shirye-Shirye
    • Bincike Na Musamman
    • Shirye-Shiryen Radio
    • Shirye-Shiryen Siyasa
  • Wasanni
  • Bidiyo
  • Game da Mu
    • Tuntube Mu
    • Privacy Policy
Facebook X (Twitter) Instagram YouTube WhatsApp TikTok Telegram
WDN HAUSAWDN HAUSA
  • Labaran Duniya
    • Afrika
    • Turai
    • Asia
    • Arab
  • Rahotanni
  • Siyasa
  • Shirye-Shirye
    • Bincike Na Musamman
    • Shirye-Shiryen Radio
    • Shirye-Shiryen Siyasa
  • Wasanni
  • Bidiyo
  • Game da Mu
    • Tuntube Mu
    • Privacy Policy
WDN HAUSAWDN HAUSA
Home » Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Nuna Alhini Kan Rasuwar Mutane 30 A Hatsarin Mota A Gezawa 
Afrika

Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Nuna Alhini Kan Rasuwar Mutane 30 A Hatsarin Mota A Gezawa 

February 9, 2026
Facebook Twitter WhatsApp Email Telegram LinkedIn
FB IMG 1770591858016

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya nuna matuƙar alhini kan rasuwar aƙalla mutane 30 da suka mutu sakamakon mummunan hatsarin mota da ya faru a Kwanar Barde dake ƙaramar hukumar Gezawa.

Gwamnan ya bayyana hakan ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawunsa, Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya sanya wa hannu a ranar Lahadi.

Gwamnatin Kano Ta Nemi Haɗin Kan ’Yan Kasuwa Don Rage Tsadar Kayayyaki A Ramadan ‎ ‎ ‎ ‎

Ya bayyana hatsarin a matsayin abin tausayi da babban rashi ba ga iyalan mamatan kaɗai ba, har ma ga daukacin al’ummar Jihar Kano.

 

Rahotanni sun nuna cewa hatsarin ya faru ne sakamakon wata tirela da ke kan hanyar zuwa Gujungu, wadda ake zargin direbanta da tuƙi cikin ganganci ta yi taho mu gama da wata motar fasinjoji.

Mutane fiye da 30 ne aka tabbatar sun rasa rayukansu, yayin da wasu da dama suka samu munanan raunuka, kuma suna karɓar magani a asibitoci daban-daban a faɗin jihar.

Gwamna Yusuf ya yi addu’ar Allah ya jikan waɗanda suka rasu, tare da roƙon Allah ya bawa iyalansu haƙurin jure wannan babban rashi. Haka kuma ya yi wa waɗanda suka jikkata fatan samun sauƙi cikin gaggawa.

Ya umarci Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kano da ta tabbatar duk waɗanda hatsarin ya shafa ana ba su cikakken magani kyauta ba tare da wani jinkiri ba.

Share. Facebook Twitter LinkedIn Telegram Email WhatsApp

Labarai masu alaka

Gwamna Abba Ya Kaddamar da Kwamitin Yaƙi da Sha Da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi, Ya Sanya Hannu Kan Dokar Daba A Kano

July 22, 2026

“Rikicin Shaidar Zama Ɗan Ƙasa a Jos North Ya Ɗauki Sabon Salo, Sarakunan Gargajiya Sun Nemi Shiga Cikin Shari’a.”

July 11, 2026

Sarkin Gaya: Mallakar Katin Zaɓe Shi Ne Ginshiƙin Zaɓen Shugabanni Nagari

July 3, 2026

Sahihin ‎Labari Ke Tabbatar Da Amincewar Jama’a, Ba Gaggawar Wallafa Ba- Shugaban NUJ

July 1, 2026

Gwamnatin Tarayya Za Ta Rushe Tsarin Karatu Mai Dauke Da JSS Da SS A Makarantun Sikandire A Najeriya

June 30, 2026

Jami’ar Northwest Kano Ta Kori Dalibai 34 Saboda Karya Dokokin Jarabawa ‎

June 30, 2026
Leave A Reply Cancel Reply

SABBIN LABARAI

Babu ɓaraka ko rikici tsakanin Abba da Kwankwaso – Gwamnatin Kano

November 4, 202415

Fagen Wasannin DNN Hausa

October 22, 20248

Gwamnatin Kano Ta Yi Alƙawarin Ƙara Wa NDLEA Motoci Don Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ‎

June 29, 20267

Dorinar ruwa ta lakume mai gadin gidan gonar Sarkin Yauri na jihar Kebbi.

September 23, 20247
SOCIAL MEDIA
  • Facebook
  • Twitter
  • Instagram
  • YouTube
  • TikTok
  • WhatsApp
  • LinkedIn
  • Telegram
KADA A BAKU LABARI
Afrika

Kashi 70 na laifukan da ake aikatawa a Kano sanadin shaye-shaye ne – Ƴansanda

By WafsymApril 25, 2026

Wani rahoton ‘yansanda ya bayyana cewa sama da kashi 70 cikin 100 na manyan laifuka…

Tsarin Tallafin Magani Na Hukumar KACHMA Na Neman Zama Matsala Ga Marasa Lafiya A Kano

April 2, 2026

Yunkurin Tsige Mataimakin Gwamnan Kano Da Matsayin Doka

March 11, 2026

RAHOTON MUSAMMAN: Tasiri Da Kalubale Rundunar Kano Neighbourhood Watch — Abin da Rahotanni ke Nuna wa Bayan Fara Aiki

March 9, 2026
© 2026 WDN HAUSA. Developed by: ENGRMKS & CO.
  • Facebook
  • Instagram
  • LinkedIn
  • Telegram
  • Twitter
  • Tiktok
  • Youtube

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.