Close Menu
  • Labaran Duniya
    • Afrika
    • Turai
    • Asia
    • Arab
  • Rahotanni
  • Siyasa
  • Shirye-Shirye
    • Bincike Na Musamman
    • Shirye-Shiryen Radio
    • Shirye-Shiryen Siyasa
  • Wasanni
  • Bidiyo
  • Game da Mu
    • Tuntube Mu
    • Privacy Policy
Facebook X (Twitter) Instagram YouTube WhatsApp TikTok Telegram
WDN HAUSAWDN HAUSA
  • Labaran Duniya
    • Afrika
    • Turai
    • Asia
    • Arab
  • Rahotanni
  • Siyasa
  • Shirye-Shirye
    • Bincike Na Musamman
    • Shirye-Shiryen Radio
    • Shirye-Shiryen Siyasa
  • Wasanni
  • Bidiyo
  • Game da Mu
    • Tuntube Mu
    • Privacy Policy
WDN HAUSAWDN HAUSA
Home » El-Rufai na hannunmu – ICPC
Afrika

El-Rufai na hannunmu – ICPC

February 19, 2026
Facebook Twitter WhatsApp Email Telegram LinkedIn
mallam nasir el rufai governor of kaduna state nigeria 768x427

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya ICPC ta sanar cewa tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasiru El-Rufai, na hannunta daga jiya ranar Laraba 18 ga Fabrairu 2026.

Sanarwar wadda mai magana da yawun hukumar, J. Okor Odey, ya fitar ta ce “El-Rufai na hannun mu a halin yanzu domin tambayoyi masu alaƙa da bincike, kuma yana cikin kulawar hukumar a halin yanzu.”

Da Dumi Dumi An ga watan Azumi a Nijeriya

Hakan na zuwa ne bayan da tsohon gwamnan ya shafe kwanaki biyu a hannun EFCC, inda ya kai kansa ranar Litinin domin amsa gayyata kafin daga bisani aka miƙa shi ga ICPC domin ci gaba da bincike.

Har yanzu babu cikakken bayani daga hukumomin kan takamaiman zarge-zargen da ake bincikensa a kai, amma masu lura da al’amuran siyasa na cewa lamarin na ƙara jawo hankali duba da matsayin El-Rufai a siyasar ƙasar.

El-Rufai dai wanda ke cikin jagororin adawa a ADC da ke shirin ƙalubalantar shugaban ƙasa Bola Tinubu na APC a zaɓe mai zuwa, ya zargi gwamnati da matsa wa ‘yan adawa lamba ta hanyar binciken rashawa.

Share. Facebook Twitter LinkedIn Telegram Email WhatsApp

Labarai masu alaka

Rikicin ACF: Lokaci Ya Yi Na Rushe Tsohon Tsari Da Yin Garambawul —Abbas Ibrahim 

May 12, 2026

Za mu mayar da martani kan harin da aka kai wa jirgin ruwanmu – Koriya ta Kudu

May 11, 2026

Dalilin da ya sa na maida akwatin zaɓena Abuja – Pantami

May 11, 2026

Dangote na shirin gina matatar mai a ƙasar Kenya

May 11, 2026

Samar da Aminci, Shi Ne Farko — Dole a Kawar Da Siyasar Dauka Makamai Daga Fagen Siyasar Kano

May 5, 2026

Pantami ya yi watsi da tsarin maslaha bayan kin daukar shi a matsayin dan takarar gwamnan Gombe

May 3, 2026
Leave A Reply Cancel Reply

SABBIN LABARAI

Babu ɓaraka ko rikici tsakanin Abba da Kwankwaso – Gwamnatin Kano

November 4, 202415

Fagen Wasannin DNN Hausa

October 22, 20248

Dorinar ruwa ta lakume mai gadin gidan gonar Sarkin Yauri na jihar Kebbi.

September 23, 20247

Zamu ba wa fannin lafiya fifiko fiye da komai a karamar hukumar Dala – Alh. Surajo Ibrahim Iman

December 20, 20246
SOCIAL MEDIA
  • Facebook
  • Twitter
  • Instagram
  • YouTube
  • TikTok
  • WhatsApp
  • LinkedIn
  • Telegram
KADA A BAKU LABARI
Afrika

Kashi 70 na laifukan da ake aikatawa a Kano sanadin shaye-shaye ne – Ƴansanda

By WafsymApril 25, 2026

Wani rahoton ‘yansanda ya bayyana cewa sama da kashi 70 cikin 100 na manyan laifuka…

Tsarin Tallafin Magani Na Hukumar KACHMA Na Neman Zama Matsala Ga Marasa Lafiya A Kano

April 2, 2026

Yunkurin Tsige Mataimakin Gwamnan Kano Da Matsayin Doka

March 11, 2026

RAHOTON MUSAMMAN: Tasiri Da Kalubale Rundunar Kano Neighbourhood Watch — Abin da Rahotanni ke Nuna wa Bayan Fara Aiki

March 9, 2026
© 2026 WDN HAUSA. Developed by: ENGRMKS & CO.
  • Facebook
  • Instagram
  • LinkedIn
  • Telegram
  • Twitter
  • Tiktok
  • Youtube

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.