Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta ayyana Asabar, 16 ga Janairun 2027, a matsayin ranar gudanar da Zaɓen Shugaban Ƙasa…
Browsing: Labaran Cikin Gida
Tun bayan naɗin sabon Sufeto Janar na ’yan sanda a Nijeriya wasu masana tsaro suka fara sharhi kan dimbin kalubalen…
Hukumar tsaron farin kaya ta DSS sun danka matashiya Walida Abdullahi Ibrahim ga Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi Danmodi…
Hukumar Kwastam ta Ƙasa a yankin Sakkwato da Zamfara ta kama miyagun ƙwayoyi da darajarsu ta kai naira miliyan 99.9,…
Wasu ’yan majalisar dokokin Amurka ƙarƙashin jagorancin ɗan majalisa Riley Moore, sun miƙa wa Fadar White House wani rahoto na…
Dakarun Sojin Najeriya da ke cikin runduna ta musamman mai yaƙi da ayyukan ta’addanci a yankin arewa maso yammacin ƙasar…
Wani lauya mai rajin kare haƙƙin bil’adama a Najeriya, Barista Hamza Nuhu Dantani ya rubuta wata wasiƙa zuwa ga Hukumar…
A wani yanayi da matsalolin tsaro ke ci gaba da ta’azzara a jihohin yankin arewa maso yammacin Najeriya, ƴanbindiga sun…
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya taya murna da waɗanda suka yi nasara a zaɓukan Abuja da jihohin Kano da Rivers.…
Hukumar ICPC mai yaƙi da cin hanci da rashawa a Nijeriya ta ƙaddamar da mataki na takwas na shirin bibiyar…
