Yau litinin a birnin Marrakesh na kasar Morroco, hukumar ƙwallon Afrika CAF za ta bayyana gwarzon ɗan ƙwallon kafar Afrika na 2024.
Daga cikin wadanda ke takara akwai Achraf Hakimi Morocco da Ademola Lookman daga Nigeria sai Serhou Guirassy da Rowen Williams da kuma Simon Andingra.