Close Menu
  • Labaran Duniya
    • Afrika
    • Turai
    • Asia
    • Arab
  • Rahotanni
  • Siyasa
  • Shirye-Shirye
    • Bincike Na Musamman
    • Shirye-Shiryen Radio
    • Shirye-Shiryen Siyasa
  • Wasanni
  • Bidiyo
  • Game da Mu
    • Tuntube Mu
    • Privacy Policy
Facebook X (Twitter) Instagram YouTube WhatsApp TikTok Telegram
WDN HAUSAWDN HAUSA
  • Labaran Duniya
    • Afrika
    • Turai
    • Asia
    • Arab
  • Rahotanni
  • Siyasa
  • Shirye-Shirye
    • Bincike Na Musamman
    • Shirye-Shiryen Radio
    • Shirye-Shiryen Siyasa
  • Wasanni
  • Bidiyo
  • Game da Mu
    • Tuntube Mu
    • Privacy Policy
WDN HAUSAWDN HAUSA
Home » Yadda talauci ke ingiza mutane sayar da ƙodarsu a Nijeriya
Afrika

Yadda talauci ke ingiza mutane sayar da ƙodarsu a Nijeriya

September 29, 2025
Facebook Twitter WhatsApp Email Telegram LinkedIn
Nig Map

‎An bayyana yadda talauci ke ingiza mutane sayar da ƙodarsu a Nijeriya, inda sama da ƙoda 651 aka sayar ba bisa ƙa’ida ba tsakanin 2015 zuwa 2020, tare da samun kimanin dala biliyan 41 a kasuwar fataucin gaɓoɓi ta ɓoye, a cewar Farfesa Aliyu Abdu na Jami’ar Bayero Kano.
‎
‎Ya bayyana cewa wannan haramtacciyar sana’a ta zama wata ƙazamar kasuwanci ta duniya da ke haɗa dillalai marasa izini, likitoci da masu neman fita daga talauci ta hanyar sayar da sassan jikinsu.

Hukumar Alhazan Nijeriya ta fitar da farashin kujerar Aikin Hajjin 2026
‎

Duk da cewa Dokar Kiwon Lafiyar Nijeriya ta 2014 ta haramta sayar da gaɓoɓi tare da hukunta masu laifi, raunin aiwatar da doka ya ba wa kasuwar bayan fage damar bunƙasa, inda ake yin tiyata a asirce kuma masu sayarwa ke fuskantar matsalolin lafiya da kuncin rayuwa.
‎
‎ Wannan matsalar ta kai ga manyan mutane kamar tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa Ike Ekweremadu kamuwa da laifin safarar ƙoda zuwa Burtaniya, yayin da wasu kwararru ke ganin cewa rashin adalci da talauci ne ginshiƙan wannan annoba.
‎
‎ Haka kuma, a shekarar 2021, wani asibiti a Abuja har sai da ya sanya alamar “Ba Mu Sayi Ƙoda!” bayan mutane da dama sun nemi siyar da sassan jikinsu saboda matsin tattalin arziki bayan annobar Korona.
‎

koda nijeriya talauci
Share. Facebook Twitter LinkedIn Telegram Email WhatsApp

Labarai masu alaka

Dalilin da ya sa na maida akwatin zaɓena Abuja – Pantami

May 11, 2026

Dangote na shirin gina matatar mai a ƙasar Kenya

May 11, 2026

Samar da Aminci, Shi Ne Farko — Dole a Kawar Da Siyasar Dauka Makamai Daga Fagen Siyasar Kano

May 5, 2026

Pantami ya yi watsi da tsarin maslaha bayan kin daukar shi a matsayin dan takarar gwamnan Gombe

May 3, 2026

Kwankwaso da Obi sun koma jam’iyyar NDC

May 3, 2026

HARIN FARM CENTRE: Kada A Bari Rikicin Siyasa Ya Lalata Tattalin Arzikin Kano — Abbas Ibrahim

April 29, 2026
Leave A Reply Cancel Reply

SABBIN LABARAI

Babu ɓaraka ko rikici tsakanin Abba da Kwankwaso – Gwamnatin Kano

November 4, 202415

Fagen Wasannin DNN Hausa

October 22, 20248

Dorinar ruwa ta lakume mai gadin gidan gonar Sarkin Yauri na jihar Kebbi.

September 23, 20247

Kano: Fitaccen Ɗan Kasuwar Man Fetur, Audu Manager, Ya Rasu Yana Da Shekaru 68

June 4, 20266
SOCIAL MEDIA
  • Facebook
  • Twitter
  • Instagram
  • YouTube
  • TikTok
  • WhatsApp
  • LinkedIn
  • Telegram
KADA A BAKU LABARI
Afrika

Kashi 70 na laifukan da ake aikatawa a Kano sanadin shaye-shaye ne – Ƴansanda

By WafsymApril 25, 2026

Wani rahoton ‘yansanda ya bayyana cewa sama da kashi 70 cikin 100 na manyan laifuka…

Tsarin Tallafin Magani Na Hukumar KACHMA Na Neman Zama Matsala Ga Marasa Lafiya A Kano

April 2, 2026

Yunkurin Tsige Mataimakin Gwamnan Kano Da Matsayin Doka

March 11, 2026

RAHOTON MUSAMMAN: Tasiri Da Kalubale Rundunar Kano Neighbourhood Watch — Abin da Rahotanni ke Nuna wa Bayan Fara Aiki

March 9, 2026
© 2026 WDN HAUSA. Developed by: ENGRMKS & CO.
  • Facebook
  • Instagram
  • LinkedIn
  • Telegram
  • Twitter
  • Tiktok
  • Youtube

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.